Danagundi ya taya Ganduje murnar cikarsa shekaru 75
Shugaban Cibiyar Kula da Ingancin Ayyuka ta Kasa, Dr. Baffa Babba Dan-agundi, ya taya Shugaban Jam’iyyar APC ta Kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta 75, inda ya bayyana shi a matsayin “Mafi Nasara na Dukan Lokuta.”…