An kama jigon NNPP a jihar Borno
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Borno ta kama wani jigo a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Atom Magira, bisa zargin sa da sukar Gwamna Babagana Zulum. Mataimakin Magira, Mohammed Yahaya, ya bayyana cewa an dauke Magira ne a daren Lahadi…