Kano: Kotu ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya a shari’ar shekara 3
Babbar kotun jihar Kano me Lamba 7 dake Sakatariyar Audu Bako, ta yankewa wani mutum hukuncin kisan ta hanyar rataya. Alkaliyar Kotun mai sharia Amina Adamu ce ta yankewa Mutumin me suna Abba sulaiman hukuncin, a sakamakon samun sa da…