Gwamnatin Kaduna ta mayarwa Iyalan Abacha filayensu da El-Rufai ya kwace
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya mayar wa iyalan tsohon shugaban kasa, Janar Sani Abacha, filayensu guda biyu da tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai, ya ƙwace a zamanin mulkinsa. Lauyan iyalan Abacha, Reuben Atabo, ya tabbatar da faruwar lamarin ga…