An nada Hakimai na riko 32 a Adamawa
Majalisar Sarakunan jihar Adamawa ya sanar da naɗin sabbin hakimai 32 na riƙo. Majalisar Sarakunan Jihar Adamawa, karkashin jagorancin Lamiɗon Adamawa, Alhaji Muhammadu Barkinɗo Aliyu Mustapha, ta sanar da naɗin sabbin hakimai 32 a matsayin na riƙo. Sanarwar naɗin ta…