Kebbi: Gwamna Nasir Idris ya bude gasar karatun Al-Qur’ani na 39
Gwamnan jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, Kauran Gwandu, ya bude gasar karatun Al-Qur’ani ta kasa karo na 39 a dakin taro na Waziri Umaru Federal Polytechnic da ke Birnin Kebbi. Jihar Kebbi ce ta dauki nauyin gudanar da wannan gagarumin…