DSS basu gayyaci shugaban mu ba – NBS
Hukumar kididdiga ta Kasa (NBS) ta musanta cewa hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta gayyaci shugaban hukumar, Adeniran Adeyemi, domin yin bayani. NBS ta bayyana hakan ne bayan an yi kutse a shafinta na yanar gizo kuma aka saki wasu…